Alhaji Aliko Dangote Babban dan kasuwan nan ya kawai shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ziyara a fadar sa dake villa.

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya karɓi bakuncin, Alhaji Aliko Dangote, a fadar gwamnati da ke Abuja.
Dangote dai shine mutumin da yafi kowa arziki a afrika wanda kuma suka tattauna da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a daren jiya Juma'a da babban dan kasuwar wanda kawo yanzu bai bayyana dalilin nashi na kai wa sabon shugaba Tinubu ziyar ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post