Wasu daga cikin Ministocin Buhari Takwas Na Karkashin Binciken a hukumar EFCC.

Kimanin ministoci takwas ne aka gayyata wadanda suka yi aiki a karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari kan zargin cin hanci da rashawa, kamar yadda wata majiyar hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) ta bayyana.
Wasikun gayyatan da aka tattaro su  zuwa ga ofishin hukumar kafin a dakatar da Abdulrasheed Bawa a matsayin shugaban hukumar.



Post a Comment

Previous Post Next Post