1. Marigayi Alh. Bashir Tofa.
2. Alh. Wada Aliyu Gaya, Sarkin Yakin Kano.
4. Abdul'aziz Ganduje (Babban Dan Tsohon Gwamnan Kano)
5. Hajia Hafsa Ado Bayero (Wacce ta haifi matar Sarkin Kano Sunusi Lamido, kuma shine ya bata filin)
6. Alh. Tajo Dantata (Shi aka bawa wurin da aka gina katuwar Plaza mai kallon zone 1)
7. Engr. Rabi'u Sulaiman Bichi.
8. Hajia Yahanasu Buba, Woman Leader ta APC
9. Hon. Kabiru Alasan Rurum a lokacin yana Speaker na Majalisar dokokin Jihar Kano.
10. Hon. Yusuf Abdullahi Ata, Tsohon Dan Majalisar Jiha na Fagge LG.
11. Muktari Ishaq Yakasai.
12. Engr. Rabi'u Kwankwaso yana da gidaje uku a gaban BUK Old Site, jikin Badala ana yi masa haya.
13. Dr. Abdullahi Ganduje yana da gida guda daya a kusa dana Kwankwaso shima ana yi masa haya.
14. An bawa sauran 'yan Majlaisun Jihar Kano fulotai 15 a jikin Badalar.
15. An bawa Mambobin Kwamitin Maaikatar Kasa Na Majalisar Jiha wani adadi na Filayen.
Wadannan suna daga cikin wadanda suka ci Alabudar Badala, 'yan kasuwa saya kawai suka yi a hannun su, idan zaayi adalci a tsaya tsakani da Allah ayi.
Kuma ba ni na fada ba wadanda suka saya a hannun su ne suka fada. Wanda bai gamsu ba ya kai kara kotu yace anyi masa sharri.
Tags
Kano