Sanata Kwankwaso yace tsohon gwamman kano bara zana yake mai yace babu wani wanda ya isa yayi mishi wani abu kuma ganduje yayi kuskure kuma ya fadi haka ne sabida yana cikin bacin rai kwankwaso Wanda yace ganduje yaron shine asiya sabida haka babu abinda zai iya yi masa domin yace duk wannan rigimar da ake babu wani dalilin yinta domin sun zauna da Ganduje tsahon shekaru lafiya a lokacin da Sanata kwankwaso yake rike da sitiyarin Gwamnatin kano
Eng Sabi’u Musa Kwankwaso yace shugaban kasa yayi masa magana game da rusau da ake a kano ya kuma nuna rashin jin dadi ba bisa yadda yaji tsohon Gwamnan Kano Dr Abdullah UMAR Ganduje ya siyar da filin idi wanda yace shugaban kasa bai zaci Gwamnan Ganduje zai aikata hakan ba.
Kawankwaso ya Kara da cewa maganar da ake nacewa basu bada notis ba sun bayar tsawon shekaru suna bada notis tunda sunce zaa yanka suka ce kada asiya zasuyi kada asiya.
A karshe Engr Rabi’u kwankwaso yace duk mai hankali zaiyi murna da wannan rusau da gwamnatin Engr Abban Kabir Yusuf take a Kano.