Yanzun nan rahotannin suka iske
mu cewa hukumar tsaro ta farin kaya sun damke babban gwamnan banki, bayan biyo
bayan dakatar dashi da akayi.
Kamun ya faru ne jin kadan bayan
dakatarwa da shugaban Ahmad Bola Tinubu yayi masa.dan gane da jawabin shugaban
kasar kuwa cewa yayi ya dakatar da gwamnan ne sabida a gudanar da wani
bincike akan sa bisa wasu zarge-zarge.
A takardar da hukuar tsaro ta
farin kaya suka samu mai lamba FHC/ABJ/CS/2255/2022 wanda ta bada damar kama
shi gwamnan bankin.
Hukuma na zargin gwamnan bankin ne da taimakawa ‘yan ta’addda , da kuma wasu
gurbatattun harkalloli kar harda wasu almundahana na makuden kudade.