Akwai Bukatar a Binciki Ayyukan mazabu 40 A Jihar Kano

Kungiyar Yaki da Rashin adalci da Bibiya a kan Shugabanci nagari.Wato War Against Injustice, ta aike da bukatar a yi mata cikakken bayani kan ayyukan mazabu dangane da mazabu 40 na jihar Kano. Hakan na kunshe ne a wata wasika mai dauke da sa hannun Babban Daraktanta, Comr.  Umar Ibrahim Umar 

Hakan na kunshe ne a wata wasika mai dauke da sa hannun Babban Daraktanta, Comr. Umar Ibrahim Umar tare da cewa  kwamishinan ma’aikatar tsare-tsare da kasafin kudi  ya bayyana wa ma nema labarai.

 Bayanin akan abin da ya shafi ayyukan mazabu da kungiyar ta bukata, sun kunshi cikakkun bayanai na wurare, yanayi, da sunayen Kamfanoni da kuma sunayen ma’aikatu ko hukumomin gwamnati da suka gudanar da ayyukan a mazabu na mazabu 40 na jihar Kano a cikin shekaru. 2019, 2020, 2021, 2022, bi da bi kungiyar ta baiwa ma’aikatar wa’adin kwanaki bakwai da ta fitar da takardun.

Post a Comment

Previous Post Next Post