Medialink ta rawaito cewa Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya nada sabbin nade nade kamar haka.
Arc. Ahmad A. Yusuf, Babban Sakataren Hukumar Tarihi da Al’adu ta Jihar Kano.Engr. Ado Jibrin Kankarofi, Mataimakin Manajin Darakta na Hukumar Kula da Tituna ta Jihar Kano (KARMA).Hauwa Muhammad mataimakiya ta musamman kan harkokin mata.
Sanarwar da babban sakataren yada labarai na gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce nadin zasu fara aiki nan take.
Tags
Kano