Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da wasikar da gwamnan kano ya aikemata.

Gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya aikewa majalissa da wasikar wanda shugaban majalisar Rt.Hon.Jibril Isma'il Falgore ya karanto a zaman majalisar na yau laraba 14 ga watan 06 2023.
Inda shugaban masu rinjaye wakilin Dala Lawan Hussain Cediyar yan gurasa ya nemi majalisar ta amince da bukatar gwamnan inda mataimakin shugaban masu rinjaye wakilin kibiya Shehu Fammar ya goya mishi baya.Wasikar wanda gwamnan ya aike wa majalisar akan ta amince mai ya nada masu taimaka masa wato S.A S.A guda ashirin domin su zama mataimaka na musamman wajen gudanar da gwamnatin tasa.

Post a Comment

Previous Post Next Post