Siya = 700 / Siyarwa = 760
Pounds zuwa Naira
Siya = 896 / Siyarwa = 956
Yuro zuwa Naira
Siye = 890 / Siyarwa = 896
Riyals zuwa Naira
Siye = 190 / Siyarwa = 210
CFA Zuwa Naira
Siya = 1000 / Siyarwa = 1100
Yan Zuwa Naira
Siye = 110 / Siyarwa = 170
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yammacin Laraba, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar.
Tags
Canji