MEDIALINK ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje suka fara sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa NairaSiya = 800 / Siyarwa = 870
Pounds zuwa Naira
Siya = 900 / Siyarwa = 950
Yuro zuwa Naira
Siye = 890 / Siyarwa = 900
Riyals zuwa Naira
Siye = 190 / Siyarwa = 210
CFA Zuwa Naira
Siya = 1000 / Siyarwa = 1100
Yan Zuwa Naira
Siye = 90 / Siyarwa = 100
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar