An Hana yan jarida shiga kutun karanrakin zabe na Jihar Kano da wayoyin su tare kayyade addin mutanen da zasu kalli yadda za'a yanke hukuncin.
0
Wata Sabuwa, A yayin da Lauyoyi da wakilan jam'iyyu da 'Yan jarida suka hallara a kotu, Yanzu haka Magatakardan Kotun ya yi umarnin cewar Mutane 50 ne rak zasu shaida yadda zaman kotun zai kaya"