Sakataren gwamnatin kano Dr Baffa Bichi yace duk hoton kano da ake dauka yana nuna ginciye mai alamar kiristoci.

A wata tattaunawa da ya yi da gidan Radio Nasara dangane da rushe shatale-talen da aka yi a zagayen gidan gwamnati, sakataren gwamnatin jihar Kano Dr Baffa Bichi ya ce, sun bada labarin. “Duk hoton Kano da mutane za su dauka zai nuna giciye mai girma sosai (wanda kuma sananniyar alama ce). na Kiristanci), zagayen da aka rusa a gidan gwamnatin Kano yana da guda daya, haka itama gadar Muhammad Buhari da ke Hotoro tana da wata guda, cikin ikon Allah muna da shirin tarwatsa wanda ke wurin mu musanya Muhammadu Buhari  don gyarawa,ginciyen. an yi shi da sandar Æ™arfe.

Post a Comment

Previous Post Next Post